How to Cook Perfect Danbun shinkafa

Delicious, fresh and tasty.

Danbun shinkafa.

Danbun shinkafa You can have Danbun shinkafa using 4 ingredients and 3 steps. Here is how you cook it.

Ingredients of Danbun shinkafa

  1. You need 1 cup of Shinkafa.
  2. Prepare 1 of karamin albasa.
  3. Prepare 1/2 of atarugu 1/2tattase 2maggi Mai kadan Home made mince meat.
  4. Prepare of Kuli.

Danbun shinkafa step by step

  1. Dafarko dai zaki jika shinkafa inya kwana danni nawa yanada tauri so seda nabarsa ya kwana da safe nashanya ya bushe sena sashi aturmi na daka harseda yayi kamar bira bisko.
  2. Sannan na daka danyar nama na soya da mai da tattase da tarugu da albasa daya soyu najuye akan shinkafar nawanke zogalena nasa nasake juyawa dakyau nasa ruwa kadan sabida daurinsa sena sami tukinya ta na zuba ruwa daidai nasami marfi nashigar ciki ya rufe ruwan yadda bazai taba danbun ba in na juyesa sena zuba na rufe tukunyar.
  3. Abinda yasa ban tafasa zogale dabanba shine karna cire mata anfaninta shiyasa.